Advertisement

Responsive Advertisement

Kamar yadda aka sani malaman makarantun gaba da sakandare sun yi kaurin suna wajen hantarar dalibansu. Wani lakcara ya sauya tunanin inda ya karbi jinjirin dalibarsa ya rike cike da sakin fuska. Wadanda suka san malamin sun ce yana da son yara sosai don har ya kan basu kyautar kudi.

 Kamar yadda aka sani malaman makarantun gaba da sakandare sun yi kaurin suna wajen hantarar dalibansu.

Wani lakcara ya sauya tunanin inda ya karbi jinjirin dalibarsa ya rike cike da sakin fuska.

Wadanda suka san malamin sun ce yana da son yara sosai don har ya kan basu kyautar kudi.

Post a Comment

0 Comments