Mafarauta sun harbe wani mutum a cikin wani daji a ฦasar China, bisa kuskuren cewa zomo ne.
Mafarautan sun kashe mutumin mai suna Wang Moujin lokacin da suka fita aikin farauta .
Yanzu dai an kama mutane huษu a wannan lamarin. Lamarin dai ya faru ne a makon jiya.
Ba kasafai ake samun afkuwar harbe-harbe a ฦasar China ba.
Rundunar ‘yan sandan ฦasar ta ce ษaya daga cikin mafarautan huษu ne ya buษe wuta a lokacin da ya ji wani motsi na fitowa daga cikin dajin.
Shi ma mutumin da aka kashe ya je dajin ne don yin farauta.
An yi ta tattaunawa kan batun a shafukan sada zumunta a ฦasar ta China.

Comments
Post a Comment