Advertisement

Responsive Advertisement

Mai Alfarma Shehun Borno Abubakar Ibn Umar Garbai ke nan tare da tawagarsa lokacin da suka halarci Idin Ƙaramar Sallah a birnin Maiduguri.

 Mai Alfarma Shehun Borno Abubakar Ibn Umar Garbai ke nan tare da tawagarsa lokacin da suka halarci Idin Ƙaramar Sallah a birnin Maiduguri. 

Cikinsu akwai Zaɓaɓɓen Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima, da Gwamna Zulum. 

📸: Mohammed Bawayo Bala

Post a Comment

0 Comments