Advertisement

Responsive Advertisement

Masha Allah Bidiyon Yadda Wata Kyakkyawar Budurwa Take Rera Karatun Al’Qur’ani Mai Girma Cikin Salo Mai Ƙayatarwa…



 Masha Allah Bidiyon Yadda Wata Kyakkyawar Budurwa Take Rera Karatun Al’Qur’ani Mai Girma Cikin Salo Mai Ƙayatarwa

Mutane da yawa na samun matsala wajen haddar Alqur’ani, ta yadda za ka ga wani ya kasa haddar gaba-daya, wani kuma idan yayi sai ta dinga zubewa, to insha Allah a cikin wannan rubutun zanyi bayanin hanyoyi mafiya nagarta da indai ka bisu, to Qur’ani Zai tsaya a cikin kwakwalwarka har ka koma ga Allah.

Post a Comment

0 Comments