Advertisement

Responsive Advertisement

Sam Hammond ya yi gudun awa huɗu da minti 52 ɗauke da firiji a tseren famfalaƙi na birnin Landan.🏃

  Sam Hammond ya yi gudun awa huɗu da minti 52 ɗauke da firiji a tseren famfalaƙi na birnin Landan.🏃

Ya shiga kundin tarihi na Guinness World Records a matsayin mutumin da ya fi sauri ɗauke da kayan amfani a gida.📺

📸: Guinness World Records

Post a Comment

0 Comments