Advertisement

Responsive Advertisement

Yadda Labarin Zazzafar Soyayyar Da Jaruma Rakiya Moussa Ke Yi Wa Wani Mawaki Ya Girgiza Intanet


Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu kan halin da jarumar Kannywood,

 Rakiya Moussa ke ciki Jaruma Rakiya ta fada tarkon son wani mawaki amma kuma shi sam baya yin ta lamarin da ya jefa ta cikin hali 

Ta kai har ta ce ba za ta taba warkewa daga halin da take ciki na son mawakin ba har duniya ta nade 


Shahararriyar jarumar Kannywood wacce ta yi suna wajen fitowa a wakokin soyayya, Rakiya Moussa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan bayyana da ta yi wata hira mai suna 

'Gabon Show'. 

A makon jiya ne Hadiza Gabon ta saki bidiyon tattaunawarta da jarumar wacce asalinta yar kasar Nijar ce inda ta bayyana irin zazzafar soyayyar da take yi wani mawaki. 

 

Post a Comment

0 Comments