INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!!! ๐๐๐
Wannan itace Wukar da wani Matashi Ibrahim Musa, 'Dan shekara 22, mazaunin Unguwar Rimin Kebe da yake garin Kano, yayi amfani da ita wajen kashe Mahaifiyarsa mai shekara 50, Hajara Muhammad.
Mahaifiyar sa fa ya kashe !๐ค๐ข. Hasbunallahu Wa Niimal Wakeel.
Allah ka Rabamu da mummunar kaddara ๐คฒ๐ญ

Comments
Post a Comment