Advertisement

Responsive Advertisement

Mutuwar Abdullahi Shago Ta Jijjiga Abba Gida-Gida Sosai Daya Daga Cikin Masu Bashi Tsaro | Hausa Notifier



 Kamar Yadda Kuka Sani Kafin Rasuwar Abdullahi Shago Ya Kasance Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Sabon Zababben Gwamnan Jahar Kano Me Jiran Rantsuwa.

Cikin Alhini Da Rashin Jin Dadi Engr. Abba Kabir Yusif Ya Bayyana Ta’aziyarsa Ta Rashin Daya Daga Cikin Masu Bashi Tsaro Wato Abdullahi Shago.

Dukda Cewa Kowa Yasan Dukkanin Me Rai Mamacine Amman Babu Dadi Rabuwa Da Wanda Kuka Saba Musamman Wanda Akai Gwagwarmaya Tare.

Engr. Abba Kabir Yusif (Abba Gida-gida) Yayi Ta’aziyya Ga Iyalai, ‘Yan’uwa Da Iyayen Mamacin Tare Da Addu’ar Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai. 👉 FULL VIDEO 👈

Post a Comment

0 Comments