Advertisement

Responsive Advertisement

Bani da zaɓi da ya wuce Uba Sani a zaɓen gwamnan jihar Kaduna – Ɗahiru Bauchi…👇👇👇


 Bani da zaɓi da ya wuce Uba Sani a zaɓen gwamnan jihar Kaduna – Ɗahiru Bauchi.

Shahararran Malamin Addinin Islama Kuma Nusanul fyada Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce zaben gwamna a jihar Kaduna bashi da zabi da ya wuce Sanata Uba sani.

Post a Comment

0 Comments