๐Ÿšš Nationwide Delivery๐Ÿ”’ Secure Shopping๐Ÿ’ฌ WhatsApp Support
Welcome to ShopHas
SHOP SMART. SHOP EASY.

Everything you want. One place.

Discover smartphones, laptops, electronics, accessories and more at competitive prices with nationwide delivery.

Shop Now →

๐Ÿ”ฅ Hot Deals

Save more on selected products.

๐Ÿ“ฆ Fast Delivery

We deliver across Nigeria.

Popular Categories

View all
๐Ÿšš
Nationwide Delivery
Reliable delivery across Nigeria
๐Ÿ”
Secure Shopping
Your order details are protected
๐Ÿ’ฌ
WhatsApp Support
Get help before and after buying
↩️
Customer First
Support when you need it

Latest Products

View all products →
Haษ—arin da ke tattare da siyasar ubangida a Najeriya

 Wasu masana siyasa a Najeriya, sun ce har yanzu siyasar ubangida na tasiri a kasar musamman idan aka yi la’akari da abubuwan da suka gudana a zabukan da aka yi kwanan nan.

Masanan sun ce, siyasar ubangida ta yi tasiri kwarai da gaske a zaben gwamnoni musamman a jihohin Kano da Sokoto inda wasu tsofaffin gwamnoni da suka bar karagar mulki shekaru takwas da suka gabata suka nuna cewa har yanzu suna jan zarensu a siyasar jihohin.

Dr Abubakar Kari, masanin siyasa a jami`ar Abuja, ya shaida wa BBC cewa, a wasu lokutan idan aka yi rashin sa`a irin wannan siyasar tana da tata illar.

Malamin ya ce: “Ba kasafai dangantaka irin ta dasawa ke dorewa tsakanin ubangida da yaran gidan nasu ba, kuma ko da ta dore watakila a yi zama irin na hadin-bauta.”

Zan yi nesa da Abuja idan na sauka daga mulki - Buhari

 Shugaba Muhammadu Buhari ya ce zai koma garin mahaifarsa Daura da ke jihar Katsina, idan ya miฦ™a ragamar mulki ga sabuwar gwamnati mai zuwa a ranar 29 ga watan Mayu. 

A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Femi Adesina ya fitar, ya ce Buhari ya faษ—i haka ne jiya Laraba lokacin da ya karษ“i bakuncin Jakadiyar Birtaniya a Najeriya mai barin gado, Catriona Wendy Laing. 

Buhari ya yaba wa ฦ™asar Birataniya kan tallafa wa Najeriya a ษ“angarori da dama da take musamman ma wajen sake gina yankin arewa maso gabas da ayyukan ฦดan ta da ฦ™ayar-baya ya ษ—aiษ—aita. 

Ya ce Birtaniya ta kasance gida ga ฦดan Najeriya da dama, inda ya ce dangataฦ™ar ฦ™asashen biyu za ta ci gaba da wanzuwa. 

Tun da farko, Jakadiyar Birtaniyan ta ce ba ta jin daษ—i ganin cewa za ta bar Najeriya, musamman ma ganin cewa ta ga abubuwa da dama a ฦ™asar kama daga al'adu da raye-raye da kuma wakokin ฦดan ฦ™asar masu daษ—i.

Ta ce ta ji daษ—in kasancewarta a Najeriya, inda ta ce ta ziyarci jihohi sama da 20. Ta ce "na faษ—a wa wanda zai gaje ni da shi ma idan ya zo ya rika yin irin abubuwan da nayi.

Ta kuma yaba wa shugaba Buhari kan samun nasarar kammala wa'adin mulkinsa na shekara takwas, inda ta ce ya yi kokari matuka wajen tafiya da ฦดan ฦ™asar gaba-ษ—aya.

Jam’iyyar APC na takaicin rashin kujerar gwamnan Kano

 Jam`iyyar APC mai mulki a Najeriya, ta ce tana jin takaicin kayen da jam`iyyar NNPP ta yi mata a jihar Kano a zaben gwamnan da ya wuce. 

Shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya shaida wa BBC cewa, babban abin bakin ciki shi ne a ce sun rasa Kano.

Ya ce, “ Kamar Kano, a ce mun rasa Kano, to amma laifin wasu ne ya sa muka fadi a Kanon.”

Shugaban na APC, ya ce “ Akwai wadanda ba su yi abin da ya kamata ba, ga shi a yanzu ya sanya ‘ya’yan jam’iyar cikin wani hali saboda nasarar da jam’iyyar ba ta samu ba, bayan ga shi su sun yi duk abin da ya kamata su yi.”

Karancin Naira: Kwastomomi Sun Banka wa ATM Wuta a Jihar Legas

  Daga karewar kudi, wasu fusatattun kwastomomi sun cinna wa na'urar cire kuษ—i a banki ATM wuta a jihar Legas Jami'in hulษ—a da jama'a na rundunar yan sandan jihar, Benjamin Hundeyin, ya ce tuni dakarun yan sanda suka shawo kan lamarin  Tun bayan sauya fasalin naira, yan Najeriya sun tsinci kansu cikin wahala saboda rashin wadatar sabbin kuษ—i  Lagos - Wasu fusatattun kwastomomi sun bankawa na'urar ATM wuta a wani banki da ba'a bayyana ba a yankin Idi Araba, jihar Legas bayan kuษ—in da ke ciki sun ฦ™are.  Jaridar Daily Trust ta tattaro cewa lamarin dai ya kawo tsaiko a harkokin bankin domin sai da ta kai ga aka tura jami'an yan sanda kai ษ—auki.  Karancin Naira: Kwastomomi Sun Banka wa ATM Wuta a Jihar Legas Hoto: dailytrust Asali: UGC Jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sandan jihar Legas,  SP Benjamin Hundeyin, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce zaman lafiya ya dawo a yankin.  Sai dai mai magana da yawun yan sandan bai bayyana sunan bankin da...

Innalillahi wainna ilaiyi raji'un gawani yaro dasuka samu hasari a hanyar zanfara mutaneh sheda suka mutu a motar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 Innalillahi wainna ilaiyi raji'un gawani yaro dasuka samu hasari a hanyar zanfara mutaneh sheda suka mutu a motar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡  Innalillahi wainna ilaiyi raji'un gawani yaro dasuka samu hasari a hanyar zanfara mutaneh sheda suka mutu a motar ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

UCL quarter-final draw results: Real Madrid vs Chelsea, Man City vs Bayern

2022/23 season UCL quarter-final draw has complete and the full results are revealed below The team on the left side will play the first leg at their home stadiums Draw results: Real Madrid vs Chelsea  Benfica vs Inter Man City vs Bayern  Milan vs Napoli Real Madrid or Chelsea will play the home leg first of a semi-final against Man. City or Bayern Milan or Napoli will play the home leg first of a semi-final against Inter or Benfica. Schedule: Milan v Napoli Manchester City v Bayern Mรผnchen Benfica v Inter Milan Real Madrid v Chelsea The ties will take place on the 11/12 & 18/19 April 2023.

CIGIYA: Ana Neman 'Yan Uwan Wannan Dattijuwa

 CIGIYA: Ana Neman 'Yan Uwan Wannan Dattijuwa 'Yan uwa masu karamci ina fatan kuna cikin koshin lafiya. Wannan baiwar Allah ta zo garin Tafa aka kawo ta gidan Maigirma Ardo Abdullahi Ahmad Bunkau. Ta ce ita daga Kano take a unguwar Hotoron Fulani, kuma sunanta Aisha, tana da 'yan uwa cikin su akwa Isa, akwai Maina da Shehu. Idan Allah ya sa 'yan uwanta sun ga wannan sanarwa to su tuntubi wadannan lambobi don neman karin bayani. 08034536757 07054905522 08030406307 08050444624 Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

BA RABO DA GWANI BA... Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa...

 BA RABO DA GWANI BA... Bayan Buhari Ya Kammala Wa'adin Mulkinsa, Za Ka Ji Ana Cewa... 1. A lokacin sa ne aka bada, Federal University of Technology Jigawa 2. A lokacinsa ne aka bada, Federal University of Health Science Benue 3. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Transportation Daura 4. A lokacinsa ne aka gina Federal University of Agriculture Zuru  5. A lokacinsa ne aka gina Army University Biu 6. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Technology Akwa Ibom 7. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Azare 8. A lokacinsa ne aka bada Federal University of Health Science Ila Orangun Ogun State 9. A lokacinsa ne aka gina National Institute of Technology Abuja 10. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Daura 11. A lokacinsa ne aka gina Federal Polytechnic, Kaltungo  12. A lokacinsa ne aka gina, Federal      Polytechnic, Delta 13. A lokacinsa ne aka gina, Federal Polytechnic, Oyo 14. A lokacinsa ne aka bada, Federal P...

Zan Iya Rasa Rayuwa Ta Idan Ban Samu Soyayyar Matar Bello Turji Ba

Yadda Matashin Da yake Yakamu Da Kyaunar Matar Bello Turji ya Kara bayyana yadda Kyaunar Tata take Wahalar dashi Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen ษ—an bindigar da ya addabi jihohin da suka hada da Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hotunan ta na suan yawo a kafofin sada zumunta na facebook.  

Babbar Magana Yanzu Yanzu Kalli Video Yadda Dauda Kahutu Rarara Ya Yiwa Abba Gida Gida Sabuwar waka

 Gaskiya Rarara Ya Cika Munafiki Yanzu-Yanzu Rarara Ya Yiwa Abba Gida Gida Sabuwar Waฦ™a Mai Taken Abba ne Sabon Gwamna Gaskiya Dai Rarara Munafuki ne

Yanzu-Yanzu mukaci karo da wani Bidiyon wakar dauda Kahutu Rarara wanda yake yawo a kafafen sadarwa wanda a cikin wanda zaton yayiwa sabuwar gwamnan Kano wato Abba gidan.

Haษ—arin da ke tattare da siyasar ubangida a Najeriya

 Wasu masana siyasa a Najeriya, sun ce har yanzu siyasar ubangida na tasiri a kasar musamman idan aka yi la’akari da abubuwan da suka gudana a zabukan da aka yi kwanan nan.

Masanan sun ce, siyasar ubangida ta yi tasiri kwarai da gaske a zaben gwamnoni musamman a jihohin Kano da Sokoto inda wasu tsofaffin gwamnoni da suka bar karagar mulki shekaru takwas da suka gabata suka nuna cewa har yanzu suna jan zarensu a siyasar jihohin.

Dr Abubakar Kari, masanin siyasa a jami`ar Abuja, ya shaida wa BBC cewa, a wasu lokutan idan aka yi rashin sa`a irin wannan siyasar tana da tata illar.

Malamin ya ce: “Ba kasafai dangantaka irin ta dasawa ke dorewa tsakanin ubangida da yaran gidan nasu ba, kuma ko da ta dore watakila a yi zama irin na hadin-bauta.”

Zan yi nesa da Abuja idan na sauka daga mulki - Buhari

 Shugaba Muhammadu Buhari ya ce zai koma garin mahaifarsa Daura da ke jihar Katsina, idan ya miฦ™a ragamar mulki ga sabuwar gwamnati mai zuwa a ranar 29 ga watan Mayu. 

A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Femi Adesina ya fitar, ya ce Buhari ya faษ—i haka ne jiya Laraba lokacin da ya karษ“i bakuncin Jakadiyar Birtaniya a Najeriya mai barin gado, Catriona Wendy Laing. 

Buhari ya yaba wa ฦ™asar Birataniya kan tallafa wa Najeriya a ษ“angarori da dama da take musamman ma wajen sake gina yankin arewa maso gabas da ayyukan ฦดan ta da ฦ™ayar-baya ya ษ—aiษ—aita. 

Ya ce Birtaniya ta kasance gida ga ฦดan Najeriya da dama, inda ya ce dangataฦ™ar ฦ™asashen biyu za ta ci gaba da wanzuwa. 

Tun da farko, Jakadiyar Birtaniyan ta ce ba ta jin daษ—i ganin cewa za ta bar Najeriya, musamman ma ganin cewa ta ga abubuwa da dama a ฦ™asar kama daga al'adu da raye-raye da kuma wakokin ฦดan ฦ™asar masu daษ—i.

Ta ce ta ji daษ—in kasancewarta a Najeriya, inda ta ce ta ziyarci jihohi sama da 20. Ta ce "na faษ—a wa wanda zai gaje ni da shi ma idan ya zo ya rika yin irin abubuwan da nayi.

Ta kuma yaba wa shugaba Buhari kan samun nasarar kammala wa'adin mulkinsa na shekara takwas, inda ta ce ya yi kokari matuka wajen tafiya da ฦดan ฦ™asar gaba-ษ—aya.

Peter Obi ya zargi jam'iyyar APC da gwamnatin Buhari wajen yaษ—a kiran wayarsa da Fasto David Oyedepo, wanda ya ce na boge ne.